logo

HAUSA

Xi: Ya kamata Sin da Turai su samar da kwanciyar hankali ga halin da duniya ke ciki

2022-04-01 20:29:10 CMG Hausa

Yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da shugaban majalisar gudanarwar kungiyar tarayyar Turai Charles Michel da shugabar hukumar gudanarwar kungiyar Ursula von der Leyen ta kafar bidiyo, yayin taron shugabannin kasashen Sin da EU karo na 23.

A yayin ganawar, shugaba Xi ya ce, ya kamata Sin da Turai su samar da kwanciyar hankali ga halin da ake ciki a duniya. (Ibrahim)