logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin zai halarci bikin rufe wasannin Olympics na lokacin hunturu na nakasassu

2022-03-12 19:57:32 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci bikin rufe wasannin Olympics na hunturu na nakasassu na 2022, gobe Lahadi da dare, a babban filin wasannin na kasa dake nan birnin Beijing. (Fa’iza)