logo

HAUSA

Yang Hongqiong ta lashe zinare na biyu a gasar tseren sunkuya

2022-03-09 16:01:06 CRI

Bayan da ta yi nasara a tseren dogon zango kwanaki uku da suka gabata, 'yar wasan tseren nakasassun na dogon zango ta kasar Sin Yang Hongqiong, ta lashe lambar zinare ta biyu Larabar nan a gasar tseren sunkuyo, inda ta samuwa kasar lambar zinare na 10 a gasar ta birnin Beijing ta shekarar 2022. (Ibrahim)