Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

Shugaba Hu Jintao ya gana da takwaransa na kasar Mauritius kuma ya yi shawarwari tare da firaministan kasar
More>>
Ziyarar hadin gwiwa ta sada zumunci da shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya yi a Asiya da Afrika ta sami sakamako mai kyau
A ranar 18 ga wata, shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya dawo nan birnin Beijing lafiya, bayan da ya kammala ziyarar aikinsa a kasashe biyar na Asiya da Afrika watau Saudiyya da Mali da Senegal da Tanzania da Mauritius. Manazarta suna ganin cewa, ziyarar aiki da shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya yi na wannan gami ta sami sakamako mai kyau.
More>>
• Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya gana da shugaban jam'iyyar yaki ta Mauritius • Shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya kammala ziyarar hadin gwiwa da karfafa aminci a kasashen Asiya da Afrika kuma ya dawo nan birnin Beijing
• Shugaba Hu Jintao ya tashi daga kasar Mauritius bayan da ya kammala ziyararsa a kasar • Shugaba Hu Jintao ya gana da takwaransa na kasar Mauritius kuma ya yi shawarwari tare da firaministan kasar
• An yi shawarwari tsakanin shugaban Sin Hu Jintao da firayin ministan kasar Mauritius • Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya isa kasar Mauritius
• Shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya kammala ziyararsa a kasar Tanzania • Shugaba Hu Jintao ya ba da muhimmin jawabi kan dangantakar dake tsakanin Sin da kasashen Afrika
• Sin za ta ci gaba da ingiza dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare da ke tsakanin Sin da Afrika • Kafofin watsa labarai na kasar Mauritius suna mai da hankali kan ziyarar Hu Jintao a kasar
• Hu Jintao ya gana da shugaban Zanzibar Amani Abeid Karume • Mutane daga sassa daban daban na zaman al'ummar kasar Mauritius suna zura ido kan ziyarar Hu Jintao
• Kasar Sin za ta yi kokari domin raya dangantakar zumunci da hadin gwiwa a tsakaninta da Tanzania zuwa sabon mataki • Kafofin watsa labarai na kasar Mali sun darajanta ziyarar Hu Jintao a kasar
• Shugaba Hu ya yi shawarwari da takwaransa na Tanzania • Shugaba Hu ya sauka Dares Salaam
• Shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya kammala ziyarar aikinsa a kasar Senegal kuma zai kai ziyara a kasar Tanzania • Shawarwarin shugaban kasar Sin da takwaran aikinsa na kasar Senegal
• Shugaban kasar Sin ya isa kasar Senegal • Shugaban kasar Sin ya tashi daga kasar Mali zuwa kasar Senegal
• Kafofin watsa labaru na Saudiyya sun darajanta ziyarar Hu Jintao • Sin za ta aiwatar da dukkan matakan tallafawa da aka tabbatar da su a gun taron koli na dandalin tattaunawar hadin kan Sin da Afrika da aka yi a Beijing
• Shugaba Hu Jintao ya yi tattaunawa da shugaban kasar Mali • Shugaba Hu Jintao ya sauka birnin Bamako na kasar Mali
• Shugaba Hu Jintao ya tashi zuwa kasar Mali bayan da ya kammala ziyara a kasar Saudiyya • Shugaba Hu Jintao ya gana da babban sakataren kwamitin hadin kan kasashen larabawa na yankin Gulf
• Shugabannin kasashen Sin da Saudiyya sun cimma matsaya daya kan zurfafa dangantakar abokantaka tsakaninsu bisa manyan tsare-tsare a duk fannoni • Shugaba Hu Jintao ya sauka kasar Saudiyya
• Hu Jintao ya bar Beijing zuwa kasashe 5 na Asiya da  Afirka don yin ziyarar aiki • Kasar Sin zai ba da taimakon gina makarantu biyu a kauyukan kasar Mali
More>>
• Takaitaccen bayani kan kasar Saudiyya
Saudiyya tana kudu maso yammacin nahiyar Asiya a zirin Larabawa, a gabas ta yi makwabtaka da yankin Gulf, kuma a yamma ta yi makwabtaka da tekun Bahar Maliya, ta yi iyaka da kasashen Jordan da Iraqi da Kuwait da Hadaddiyar Daular Larabawa da Oman da Yemen da dai sauransu
• Takaitaccen bayani kan kasar Mali
Babban birnin kasar Mali shi ne Bamako, shugaban kasar Mali shi ne Amadou Toumany Toure, a watan Mayu na shekarar 2002 ya ci zaben zama shugaban kasar, kuma a watan Mayu na shekarar 2007, ya sake cin zaben zama shugaban kasar, a watan Yuni na shekarar ya yi rantsuwar kama aiki
• Takaitaccen bayani kan kasar Senegal
Kasar Senegal tana yammacin Afirka. Ta yi iyaka da kasar Mauritania wadda kogin Senegal ya raba su, tana dab da kasar Mali ta gabas, da kasashen Guinea da Guinea-Bissau ta kudu, kuma tana bakin tekun Atlantic. Fadin kasar ya kai muraba'in kilomita dubu 196.7
• Takaitaccen bayani kan kasar Tanzania
Hadaddiyar Jamhuriyar Tanzania na kunshi da yankuna 2, wato su babban yankin Tanganyika da tsibirin Zanzibar. Fadin kasar ya kai murabba'in kilomita dubu 945 da wani abu, ciki ya hada da fadin tsibirin Zanzibar na kilomita 2657.
• Bayani game da kasar Mauritius
Fadin kasar Mauritius ya kai muraba'in kilomita dubu 2 da arba'in. Ita wata kasa ce dake kan tsibirai da yawa a kudu maso yammacin tekun Indiya. Muhimmin tsibiri na kasar Mauritius mai tazara kilomita dari 8 daga gabashin kasar Madagascar. Sauran tsibirai sun hada da tsibirin Rodrigues da Agalega da Cargados Carajos. Kuma tsawon gabar teku na kasar ya kai kilomita 217.