|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2009-02-15 15:38:44
|
|
Shugaba Hu ya sauka Dares Salaam
cri
|
Ran 14 ga wata da dare bsia agogon wurin, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya sauka birnin Dares Salaam, hedkwatar kasar Tanzania, inda ya fara ziyarar aikinsa a wannann kasa bisa gayyatar da takwaransa na kasar Jakaya Kikwete ya yi masa. Wannan shi ne karo na farko da shugaban kasar Sin ya kai ziyara a Tanzania.
|
|
|