Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Ziyarar hadin gwiwa ta sada zumunci da shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya yi a Asiya da Afrika ta sami sakamako mai kyau
A ranar 18 ga wata, shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya dawo nan birnin Beijing lafiya, bayan da ya kammala ziyarar aikinsa a kasashe biyar na Asiya da Afrika watau Saudiyya da Mali da Senegal da Tanzania da Mauritius. Manazarta suna ganin cewa, ziyarar aiki da shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya yi na wannan gami ta sami sakamako mai kyau.
v Ziyarar da shugaba Hu Jintao ya kai wa kasashe 5 na Asiya da Afirka ta haifar da sakamako da yawa
Mr. Hu ya nuna wa 'yan jarida cewa, ziyarar da shugaba Hu ya yi a wannan karo tamkar wani muhimmin matakin diplomasiyya ne da kasar Sin ta dauka domin inganta dangantaka a tsakaninta da kasashe masu tasowa a sabon halin da ake ciki. Ziyararsa ta sami sakamako da yawa.
v "Bari mu kara shigar da zumunci cikin zukatan jama'ar Sin da Afirka", in ji shugaba Hu Jintao
"Ana ganin tabkin Xihu kamar kyakkyawar mace, kome kwaliya ko ado za su kara kayatarwa." Jimlar na daga cikin wakar da wani shahararren mawaka na kasar Sin ya rubuta, a shekaru kimanin dubu daya da suka wuce.Kuma abin da daliban ke karantawa ke nan,cikin cibiyar al'adun kasar Sin da ke Port Louis na kasar Mauritius
v Sin da Afirka za su kasance aminai har abada
"Kasar Sin za ta kasance kamar aminiyar jama'ar Afirka har abada." Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya fadi haka ne kan dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka lokacin da yake yin jawabi a Dares Salaam, babban birnin kasar Tanzania a ran 16 ga wata da safe bisa agogon wurin.
v Sin da Afirka suna kokarin bude sabon shafi na sada zumunci mai danko a tsakaninsu
Mr. Hu Jintao ya waiwayi zumuncin da ke tsakanin Sin da Afirka a cikin shekaru fiye da 50 da suka wuce. Sa'an nan kuma, a gun taron koli na Beijing na dandalin tattaunawar yin hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afirka a shekarar 2006
v Shugaba Hu Jintao ya halarci bikin kammala aikin gina filin wasa na kasar Tanzania, wanda kasar Sin ta bayar da taimakon kudin gina sa
A ranar 15 ga wata, shugaban kasar Sin Hu Jintao, da takwaransa na kasar Tanzania Jakaya Kikwete sun halarci bikin kammala aikin gina filin wasa na kasar Tanzania, wanda kasar Sin ta bayar da taimakon kudin gina sa.
v Shugaban kasar Sin ya tashi daga kasar Mali zuwa kasar Senegal
A ranar 13 ga wata, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya kawo karshen ziyararsa a kasar Mali, sa'annan ya tashi daga Bamako, babban birnin kasar zuwa kasar Senegal, don cigaba da rangadinsa a kasashen Asiya da Afirka guda biyar. Shugaban kasar Mali Amadou Toumany Toure, da muhimman jami'ai da dama na gwamnatin kasar, gami da jakadun kasashen ketare dake kasar sun je filin saukar jiragen sama don yin ban kwana da...
v Shugabannin kasashen Sin da Saudiyya sun cimma matsaya daya kan zurfafa dangantakar abokantaka tsakaninsu bisa manyan tsare-tsare a duk fannoni
A ran 10 ga wata a birnin Riyadh, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi shawarwari da sarkin kasar Saudiyya, inda bangarorin biyu suka bayyana fatansu na zurfafa dangantakar abokantaka a tsakaninsu bisa manyan tsare-tsare a duk fannoni, da tinkarar matsalar kudi tare, da kuma kara mu'amala da daidaito a tsakaninsu ...
v Shugaba Hu Jintao ya sauka kasar Saudiyya
Bisa gayyatar da Abdullah Bin Abdul-Aziz, sarkin daular mulukiya ta Saudiyya ya yi masa, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya sauka birnin Riyadh, hedkwatar kasar a ran 10 ga wata da yamma, a gogon wurin, kuma ya fara ziyarar aiki a kasar Saudiyya. Wannan ya zama karo na biyu da shugaba Hu ya ziyarci kasar Saudiyya tun daga shekarar 2006...
v Shugaban kasar Sin zai kai ziyara a kasashe 5 na Asiya da Afirka
Tun daga ran 10 zuwa ran 17 ga wata, shugaba Hu Jintao na kasar Sin zai kai ziyarar aiki ga kasashen Saudiyya da Mali da Senegal da Tanzania da Mauritius. A ran 6 ga wata, Zhai Jun, mai ba da taimako ga ministan harkokin waje na kasar Sin ya zanta da wakiliyarmu a nan Beijing a kan ziyarar aiki da shugaba Hu zai yi a Afirka.