Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-02-10 11:50:51    
Hu Jintao ya bar Beijing zuwa kasashe 5 na Asiya da  Afirka don yin ziyarar aiki

cri
A ran 10 ga wata, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya bar birnin Beijing ta jirgin sama na musamman, kuma bisa gayyatar da aka yi masa.  Mr. Hu zai yi ziyara a kasashen Saudiyya da Mali da Senegal da Tanzania da Mauritius.

'Yan rakiyar Hu Jintao suna hada da sakataren ofishin sakatariya na kwamitin tsakiya na J.K.S kuma darektan ofishin kwamitin tsakiya na Sin Ling Jihua da sakataren sakatariya na kwamitin tsakiya na J.K.S kuma darektan ofishin yin nazari kan manufofi na kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Wang Huning da wakilin majalisar gudanarwa ta kasar Sin Dai Bingguo da ministan harkokin waje na kasar Sin Yang Jiechi da darektan kwamitin yin gyare-gyare da kuma raya kasar Sin Zhang Ping da ministan kasuwanci na kasar Sin Chen Deming da sauransu.(Abubakar)