in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen Sin zai je Jamus
2016-02-10 12:46:14 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a jiya Talata cewa, ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi zai tashi daga birnin Beijing a gobe zuwa birnin Munich na kasar Jamus domin halartar taron ministocin kasashen dake goyon bayan kasar Syria karo na hudu. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China