in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban Sudan
2015-05-28 19:52:32 cri
A yau Alhamis ne, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a yayin taron manema labaran da aka saba yi a nan birnin Beijing cewa, bisa gayyatar da shugaban kasar Sudan Omer Hassan Ahmed Elbashir ya yi wa kasar Sin, ministan kiyaye muhalli na kasar Sin Chen Jining zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Sudan da za a yi a ran 2 ga watan Yuni, a matsayin manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China