in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Goodluck Jonathan ya fadi
2015-04-01 08:51:53 cri

Dan takarar jam'iyyar adawa ta Najeriya Mahammadu Buhari ya shedawa manema labaru a ran 31 ga watan Maris cewa, shugaban kasar Goodluck Jonathan mai barin gado ya buga masa wayar tarho, inda ya amince da kayen da ya sha da tayawa masa murnar samun nasara.

Shi dai Muhammadu Buhari dake da shekaru 72 a duniya ya taba zama shugaban Najeriya a karkashin mulkin soja a shekaru 1980 na karni na 20. Tun a shekarar 2003, Buhari ya shiga fagen siyasa. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China