in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana ci gaba da zaben shugaban kasa a Najeriya
2015-03-29 18:14:10 cri

An fara zaben shugabancin tarayyar Najeriya tun daga jiya Asabar 28 ga wata, kuma an gama shi lami lafiya a akasarin mazabu a kasar. Amma jiya da yamma, hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC ta sanar da cewa, saboda rashin isassun kayan aiki da kuma matsalar na'urar tantance sahihancin masu kada kuri'a wato Card Reader a turance, za'a kara wa'adin zabe a wasu rumfunan zabe dake kasar a yau Lahadi.

Yaya al'amuran zabe suka gudana jiya? Menene martanin manyan jam'iyyun siyasa biyu wato PDP da APC kan wannan batu? Bari mu tuntubi wakilinmu dake Abuja malam Murtala Zhang.


Shi ma ya hira da wasu masu sauraronmu don jin ra'ayoyinsu kan yadda ake gudanar da zaben, ga hirarsu!


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China