in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya mika sakon alhini ga shugaban Najeriya
2014-12-03 19:06:22 cri
A yau ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika sakon alhini ta wayar tarho ga shugaban kasar Nijeriya Goodluck Jonathan, dangane da harin boma-boman da aka kai kan babban masallacin Jumma'a na birnin Kano dake arewacin kasar, wanda ya haddasa mutuwar mutane da dama. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China