|
Shugaban kasar Sin ya gabatar da managartan shawarwari da suka shafi cinikayyar kasa da kasayayin taron koli na G20
| |
|
|
Muhimman Labaru | |
|
|
Rahotanni Ya kamata an nace ga matsayin raya tattalin arzikin duniya na bude kofa, in ji shugaban kasar Sin a taron koli na G20 2013-09-06 An bude taron koli karo na 8 na kungiyar G20 a ran 5 ga wata a birnin Saint-Petersburg na kasar Rasha wanda aka yi masa lakabi da "Birnin da ke arewaci". Shugaban kasar Sin Mr Xi Jinping ya halarci taron inda ya yi jawabi cewa, ya kamata a nace ga bunkasa tattalin arzikin duniya ta hanyar bude kofa. Ban da haka, Mr Xi ya nuna cewa, Sin za ta tsaya tsayin daka kan zurfafa kwaskwarima a fannoni daban-daban, da kuma nace wa ga daukar matakin samun bunkasuwa tare da kawo moriyar juna. Sin na da karfi da ya dace wajen tabbatar da samun bunkasuwar tattalin arziki yadda ya kamata.
| Batun raya tattalin arziki shi ne abin da za a mai da hankali sosai a gun taron koli na G20 2013-09-03 Daga ranar 5 zuwa 6 ga wata, a birnin St Petersburg da ke kasar Rasha, za a gudanar da taron koli na rukunin kasashen G20. Kasar Rasha da ta karbi shugabancin karba-karba na kungiyar G20 na wannan zagaye, ta bayyana cewa, taron zai tantance ayyukan da rukunin kasashen G20 ya yi cikin 'yan shekarun nan, tare da bayar da wani rahoto. A daya hannu kuma, ba za a tattauna batun kasar Siriya a hukunce ba a gun taron wato da ma, taro ne da ke tattauna batun tattalin arziki kawai...
| |
Hotuna Labarai Masu Dumi-duminsu |
|
| |
|
|