in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya bar St. Petetrsburg don ziyara a kasar Kazakhstan
2013-09-06 21:01:01 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bar birnin St. Petersburg, inda ya halarci taron koli karo na 8 na G20, domin ziyartar kasar Kazakhstan a yau Jumma'a da rana.

Mr. Xi zai kuma kai ziyarar aiki a kasashen Uzbekistan da Kyrgyzstan bayan ziyartar Kazakhstan a cikin rangadin da yake yi a kasashen Tsakiyar Asiya, inda kafin ya isa birnin St. Petersburg sai da ya ziyarci kasar Turkmenistan.

Shugaban na Sin zai kuma halarci taro karo na 13 na shugabannin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwar Shanghai da za'a yi a kasar ta Kyrgyzstan.(Fatimah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China