Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kasashen Sin da Tunisia sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar hadin gwiwa kan kimiyya da fasaha 2006/10/20
A ran 19 ga wata, a kasa Tunisia, kasashen Sin da Tunisia sun rattaba hannu a kan 'yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin da Jamhuriyar kasar Tunisia wajen kimiyya da fasaha'...
• Manoma fiye da 7000 na Baoding na Hebei na kasar Sin suna aiki a kasashen Afrika 2006/10/20
Wakilin Kamfanin dillancin labarum Xinhua na kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , tun daga shekarar 1999 , manoman Birnin Baoding na Lardin Hebei na kasar Sin suka fara zuwa kasashen Afrika don samun aikin yi...
• Taron koli na Beijing na FOCAC ta zama tamkar wata sabuwar ishara ce ta dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka 2006/10/19
A ran 18 ga wata, yayin da James Michel, shugaban kasar Seychelles ke ganawa da Geng Wenbing, jakadan kasar Sin da ke Seychelles a fadarsa, ya bayyana cewa, taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa tsakanin Sin...
• Kasar Sin ta horar da kwararru 'yan Afirka fiye da dubu 10 2006/10/19
Ya zuwa karshen watan Agusta na shekarar da muke ciki, gwamnatin kasar Sin ta riga ta horar da kwararru na fannoni daban daban fiye da dubu 11 da suka zo daga kasashen Afirka fiye da 50...
• Ministan ciniki da masana'antu na Kenya ya yi babban yabo ga dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka 2006/10/17
Za a bude dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka a nan Beijing a farkon watan Nuwamba. A kwanan baya, ministan ciniki da masana'antu na kasar Kenya Mukhisa Kitui...
• Kasar Sin ta soke basussukan da yawansu ya kai yuan biliyan 10.9 na kasashen Afirka 31 2006/10/16
A yau ranar 16 ga wata, a yayin da yake amsa tambayoyin manema labaru, Chong Quan, mataimakin ministan kasuwanci na kasar Sin, kuma kakakin ma'aikatar kasuwanci ta kasar...
• Mataimakin wakilin kasar Sin a M.D.D. ya bayyana yadda kasar Sin take goyon bayan bunkasuwar kasashen Afirka 2006/10/14
A ran 13 ga wata, lokacin da Liu Zhengmin, mataimakin wakilin kasar Sin a M.D.D. yake jawabi a gun taro game da sabuwar dangantakar abokanataka ta Afirka da aka yi bisa manyan tsare-tsara a M.D.D...
• Neman samun moriyar juna da ci nasara tare aihinin abu ne na hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka, in ji shugaban Ghana 2006/10/13
Shugaban kasar Ghana Mr. John Kufuor ya bayyana cewa, yana fatan kasar Sin da kasashen Afirka za su yi tattaunawa cikin sakin jiki kan warware batutuwan da suka shafi ciniki da fitar da fasaha da zuba jari ...
• Hadin guiwa a tsakanin Sin da Afirka tana dogara kan tarihin aminci a tsakaninsu 2006/10/12
Dangantakar sada zumunta sosai a tsakanin Sin da Afirka tana dogara kan dogon tarihin aminci da ke kasancewa a tsakaninsu. Ba kamar kasashen yammacin duniya suke fadi cewa, wai Sin ta raya dangantaka a tsakaninta da kasashen Afirka ne...
• Hankalin wadanne kasashe bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka ta jawo 2006/10/11
A kwanan baya, muhimman kafofin yada labaru na kasashen yamma sun ba da labari na wai kasar Sin tana gudanar da sabon ra'ayin mulkin mallaka a kasashen Afirka, haka kuma wasu jami'ai da kwararrun gwamnatocinsu suna son bata dangantakar ...
• Yin mu'amala tsakanin jam'iyyun Sin da Afirka ya kara sada zumunta a tsakaninsu 2006/10/09
Za a yi taron koli da taron ministoci na karo na 3 na dandalin tattaunawa kan yin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka a nan Beijing, tun daga ran 3 zuwa ran 5 ga watan Nuwamba na wannan shekara...
• An kaddamar da tashar internet ta gwamnati ta taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa a tsakanin Sin da Afirka 2006/10/04
A ran 3 ga wata, a hukunce ne, an kaddamar da tashar internet ta gwamnati na taron koli a Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin kai a tsakanin Sin da Afirka da kuma taron ministocinsu a karo na 3...
• Wani jami'in kasar Togo ya yi babban yabo ga hadin kai da kasar Sin da kasashen Afirka suke yi 2006/09/29
A ran 28 ga wata, a yayin da ministan yada labarai da ilmi na kasar Togo yake amsa tambayoyin da wakilin dillancin labaru na Xinhua na kasar Sin ya yi masa, ya yi babban yabo ga hadin kai da kasar Sin da kasashen Afirka suke yi...
• Kasar Sin ta yi maraba ga dalibai da suke zo daga kasashen Afirka 2006/09/19
Tare da kara bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka, bangarorin biyu suna kara hadin kai da yin mu'amala a fannin ilmi. Sai mu ga wani bayani da wakilinmu ya aikato mana daga kasar Kenya, wannan bayani yana da lakabi haka: kasar Sin ta yi maraba ga dalibai da suke zo daga kasashen Afirka...
• Gudummowar da kasar Sin take bai wa Afrika sahihiya ce kuma babu son zuciya a ciki a cewar shugabannin kungiyoyin 'yan kwadago na Afrika 2006/09/15
A ran 13 ga watan da muke ciki, a nan birnin Beijing, wassu shugabannin kungiyoyin 'yan kwadago na kasashen Afrika dake yin ziyara yanzu a kasar Sin sun yi farin ciki da fadin, cewa lallai gudummowar da gwamnatin kasar Sin take samar wa kasashen Afrika sahihiya ce kuma babu son kai a ciki.
1 2