Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar kasar Sin da Afrika zai gaggauta yunkurin kulla sabuwar dangantakar abokantaka ta muhimmman tsare-tsare dake tsakaninsu 2006/09/08
Za a gudanar da taron koli na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar dake tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika da kuma taro na 3 na matakin mukamin minista daga ran 3 zuwa ran 5 ga watan Nuwamba na shekarar da muke ciki a nan Beijing. Kwararrun da abun ya shafa na kasar Sin sun yi hasashen...
• Kamfanonin kasar Sin sun shiga cikin kasuwar kiwon lafiya ta kasar Afrika ta kudu 2006/09/05
Daga ranar 29 zuwa ta 31 ga watan jiya, an shirya taron kiwon lafiya na shekara-shekara a karo na biyu a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu. A gun taron, an shirya bikin nune-nunen kayayyakin kiwon lafiya, masu halartar taron sun mai da hankali sosai a kan kamfanonin kasar Sin...
• Dangantakar cinikayya da ke tsakanin Sin da kasashen Afirka ta samu cigaba sosai 2006/08/29
Shekarar 2006 shekara ce da cika shekaru 50 da kafuwar dangantakar diplomasiyya a tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka. Dangantakar cinikayya da ke tsakaninsu ma ta samu cigaba sosai a cikin wadannan shekaru 50 da suka wuce
• Sin da kasahen Afirka suna kara gama kai da taimakawa juna cikin sahihiyyar zuciya 2006/08/29
Bayan kafuwar sabuwar kasar Sin, ta bayar da taimako a zamani daban daban ga kasashen Afirka a fannoni daban, to, wannan ya sami yabo daga gwamnatocin kasashen Afirka da kuma jama'arsu, kuma wannan ya kara sa kaimi ga bangarorin biyu da su gama kai da taimakawa juna a ko wane hali da ake ciki.
• An bude taron kiwon lafiya na pan Afirka a karo na biyu 2006/08/29
A ran 29 ga wata, an bude taron kiwon lafiya na pan Afirka a karo na biyu a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu, kuma za a rufe taron a ranar 31 ga wata. Babban take na wannan taro shi ne 'yadda ake amfani da kula da kudi a fannin kiwon lafiya', wannan ya zama wani muhimmin aikin da ke gaban shugabannin hukumomin kiwon lafiya
• Masu aikin sa kai na kasar Sin sun nuna sahihiyar zuciya ga Nahiyar Afrika 2006/08/28
Tun daga shekarar 2002 ne aka soma gudanar da shirin hidima ga kasashen ketare da samari masu aikin sa kai na kasar Sin suka yi, wadanda aka karbe su ta hanyar yin rajista bisa son kai. Samari masu aikin sa kai na kasar Sin sun shiga cikin Nahiyar Afrika ne a shekarar 2005 a karo na farko, sun sa kafa a kasar Habasha
• Kamfanonin kasar Sin sun yi nazari da samar da sababbin magungunan shawo kan zazzabin ciwon sauro ga kasashen Afirka 2006/08/22
A watan Yuni na bana a yayin da firayin ministan kasar Sin Wen Jiaobao ya kai ziyara a kasashe 7 na Afirka, ya ba su wata kyauta mai suna 'Ketaifu'. To, wannan shi ne sabon magani da kamfanonin kasar Sin suka yi nazari da samar da shi domin shawo kan zazzabin cizon sauro a kasashen Afirka...
• Sahihiyar gudummowa ta kasar Sin ta samu babban yabo daga jama'ar kasashen Afrika 2006/08/15
Shekarar da muke ciki, shekara ce ta cika 50 da aka kulla dangantakar diplomasiyya tsakanin sabuwar kasar Sin da kasashen Afrika. Tun wadannan shekaru 50 da suka shige, gudummowar da gwamnatin kasar Sin ta yarje wa kasashen Afrika ta taka muhimmiyar rawa ga kasashen da abun ya shafa a fannin ingiza bunkasuwar tattalin arziki
• Jama'ar Sin da kasashen Afirka suna kara sada zumunci ga juna 2006/08/15
Sha'anin sada zumunci da ke tsakanin jama'ar Sin da kasashen Afirka ya zama wani sashe mai muhimmanci na manyan manufofin diplomasiyya da kasar Sin take gudanar. A shekarar 1960, an kafa hadaddiyar kungiyar sada zumunci da ke tsakanin jama'ar kasar Sin da kasashen Afirka ta kasar Sin
1 2