Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• An farfado da samar da wutar lantarki ga jiragen kasan masu aiki da wuta a yakunan da ke layukan wutar lantarki na kudancin kasar Sin
More>>
• An fara kwantar da bala'i a kudancin kasar Sin
Wani jami'in sashen da abin ya shafa na kasar Sin ya bayyana cewa, yanzu Sin ta cimma wasu nasarori wajen yaki da bala'in dusar kankara mai tsanani a kudancin kasar Sin, kuma jama'ar da ke yankunan da bala'in ya shafa suna cikin kwanciyar hankali, a yayin da kasuwanni ke gudana yadda ya kamata
• Shugabannin kasar Sin sun kai ziyara ga fararen hula masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara domin maraba da bikin bazara
Bikin bazara bikin gargajiya mafi muhimmanci ne a nan kasar Sin. Amma a cikin 'yan kwanakin da suka wuce, wasu yankunan kudancin kasar Sin sun gamu da bala'in ruwan sama da dusar kankara da ba a taba ganin irinsa ba a tarihi
More>>
Kasar Sin tana rubanya kokari wajen tabbatar da zirga-zirga cikin kwanciyar hankali
Saurari
More>>

• Gwamnatin kasar Sin ta bukaci hukumomi na matakai daban-daban na kasar da su yi kokari wajen maido da ayyukan tushe a wuraren da bala'in ya shafa

• Gwamnatin kasar Sin na yin ayyukan sake raya wurare masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara

• Ba a samu bullar manyan matsalolin kiwon lafiyar jama'a ba a yankunan da ke fama da bala'in dusar kankara na kasar Sin

• Shugabannin kasar Sin sun kai ziyara ga fararen hula masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara domin maraba da bikin bazara
More>>
• China za ta bayar da tallafin aiki gona kai tsaye domin sake gina wuraren da suka sha fama da bala'i • An farfado da samar da wutar lantarki ga jiragen kasan masu aiki da wuta a yakunan da ke layukan wutar lantarki na kudancin kasar Sin
• Wasu shugabannin kasashe sun ci gaba da nuna jejeto ga wuraren da ke fama da bala'in dusar kankara a kudancin kasar Sin • Yawan wutar lantarki da ake samu a yankunan kasar Sin masu fama da bala'u ya kai matsayi yadda ya kamata sannu a hankali
• Kungiyar agaji ta Red Cross ta kasar Sin, ta samun taimakon kudi da na kayayyaki, wadanda ya kai darajar kudin Sin sama da RMB miliyan 200 • An fara aikin farfado da yankunna da bala'i ya shafa a kudancin kasar Sin
• Gwamnatin kasar Sin ta bukaci hukumomi na matakai daban-daban na kasar da su yi kokari wajen maido da ayyukan tushe a wuraren da bala'in ya shafa • Ba wani mugun al'amarin kiwon lafiya da ya faru a yankin bala'in dusar kankara ba
• An farfado da ayyukan sake gina wuraren da bala'in ya shafa a kudancin kasar Sin cikin armashi • Mazauna fiye da 800 na kwarin kogin Yili na jihar Xinjiang sun sha bala'in kankara
• Kasar Sin ta rigaya ta tura likitoci sama da dubu 180 zuwa yankunan da ke fama da bala'in dusar kankara • Gwamnatin kasar Sin na yin ayyukan sake raya wurare masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara
• Ana gudanar da harkokin zirga-zirga a lokacin bikin bazara na kasar Sin kamar yadda ya kamata • Ba a samu bullar manyan matsalolin kiwon lafiyar jama'a ba a yankunan da ke fama da bala'in dusar kankara na kasar Sin
• An sake samar da wutar lantarki a wuraren da ke fama da bala'in dusar kankara • An riga an kawo karshen yanayi maras kyau a kudancin kasar Sin
• Bangarren sojan kasar Sin ya aika da sojojinta dubu 568 wurin yaki da bala'i • Shugabanni da kafofin watsa labarai na kasashen waje sun nuna yabo ga kokarin da Sin ke yi wajen fama da bala'in dusar kankara
• Ya kamata hukumomi daban daban su kula da ayyukan fama da bala'i tare da nuna halin sauke nauyi bisa wuyansu kan moriyar jama'a • Wasu shugabannin kasashen duniya sun nuna jaje ga Sinawa masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara
• Ofishin ba da umurni kan bala'in gaggamwa na kasar Sin ya sanar da halin da ake ciki wajen tinkarar bala'i • Gwamnatin kasar Sin tana matukar kokarin fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara
• Kasar Sin ta tabbatar da aikin samar da magunguna don yaki da bala'i • An kafa cibiyar ba da jagoranci kan aikin sufurin kwal da wutar lantarki da man fetur da fama da bala'u daga indallahi cikin gaggawa a kasar Sin