Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-18 16:14:46    
Ba wani mugun al'amarin kiwon lafiya da ya faru a yankin bala'in dusar kankara ba

cri

Kakakin ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin Mao Qun'an ya yi furuci a ran 18 ga wata a nan birnin Beijing cewa, ya zuwa yanzu, ba wani mummunan al'amarin kiwon lafiya da ya faru a yankin bala'in dusar kankara ba.

Mr. Mao Qun'an ya ce, yanzu, ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin tana shugabantar hukumomin kiwon lafiya na wurare daban daban domin kara sa ido kan abinci da ruwan sha ta yadda za a iya tabbatar da ingancin abinci da ruwan sha don yaki da cututtuka da gurbataccen ruwa da sauran al'amuran kiwon lafiya. Ban wannan kuma, ta koyar da jama'ar yankin ilmin kawar da shara da gawawwakin dabbobi ba tare da gurbata muhalli da ruwan sha ba.(Lami)