Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-05 21:03:42    
Bangarren sojan kasar Sin ya aika da sojojinta dubu 568 wurin yaki da bala'i

cri
Ya zuwa ranar 4 ga wata da dare, gaba daya ne bangaren sojan kasar Sin ta aika da sojojinta dubu 568 wurin yaki da bala'i. Sa'an nan, an kuma tura sojojin fararen hula na ko ta kwana sama da miliyan 1.79 tare kuma da jiragen sama fiye da 50, bayan haka, an kuma kaurar da jama'ar da bala'in ya shafa da yawansu ya kai miliyan 4.38, tare kuma da zirga-zirgar kayayyakin agaji sama da ton miliyan 2.

Kwanan nan, lardunan Guangxi da Guizhou da Hunan da sauransu na kasar Sin sun gamu da bala'i mai tsanani na ruwan sama da dusar kankara, wadanda ba a taba ganin irinsa ba a cikin shekaru gomai da suka wuce, kuma bala'un sun kawo babbar illa ga aikin sufuri da samar da makamashi na kasar Sin.(Lubabatu)