Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-02-20 21:28:20    
Kungiyar agaji ta Red Cross ta kasar Sin, ta samun taimakon kudi da na kayayyaki, wadanda ya kai darajar kudin Sin sama da RMB miliyan 200

cri
Manema labaru sun samu labari daga kungiyar Red Cross ta kasar Sin a yau ranar 20 ga wata cewa, tsarin kungiyoyin Red Cross na dukkan kasar, ya samu taimakon kudi da na kayayyaki, wadanda ya kai darajar kudin Sin sama da RMB miliyan 200, kuma ya bayar da kudi da kayayyaki da yawansu ya kai sama da kudin Sin RMB miliyan 55 ga jihohi masu fama da bala'i.

Tun daga tsakiyar watan Janairu na shekarar da muke ciki, wasu yankunan da ke kudancin kasar Sin sun gamu da bala'in ruwan sama da dusar kankara mai tsanani, ya kawar da mumunar matsala ga zaman rayuwar jama'a.

Nan gaba, kungiyar agaji ta Red Cross ta kasar Sin za ta mai da hankali kan ayyukan sake raya kasa, kuma a karkashin goyon baya daga bangarori daban daban, za ta kara ba da taimako ga jama'a masu fama da bala'i. (Bilkisu)