An fara kwantar da bala'i a kudancin kasar Sin 2008-02-14 Wani jami'in sashen da abin ya shafa na kasar Sin ya bayyana cewa, yanzu Sin ta cimma wasu nasarori wajen yaki da bala'in dusar kankara mai tsanani a kudancin kasar Sin, kuma jama'ar da ke yankunan da bala'in ya shafa suna cikin kwanciyar hankali, a yayin da kasuwanni ke gudana yadda ya kamata
Kasar Sin na namijin kokari domin tabbatar da isasshen kwal da wutar lantarki da man fetur 2008-01-28 A sakamakon bala'un ruwan sama da kankara mai laushi da kankara da aka samu a wurare masu fadi na kasar Sin a kwanan baya, shi ya sa a ran 27 ga wata, ta wayar tarho da talibijin majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta shirya taron ayyukan tabbatar da isasshen kwal da wutar lantarki da man fetur da yin sufurinsu cikin kwanciyar hankali