logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya gana da sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken

2024-04-26 16:24:19 CMG Hausa

Da yammacin yau Juma’a, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken, a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing na kasar Sin. (Zainab Zhang)