Beijing:Za a bude taron dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa dangane da shawarar "ziri daya da hanya daya" karo na 3
2023-10-10 15:00:34 CMG Hausa
Za a bude taron dandalin tattaunawar hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa dangane da shawarar "ziri daya da hanya daya" karo na 3 a birnin Beijing, hedkwatar mulkin kasar Sin. (Tasallah Yuan)