logo

HAUSA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Wakilan Jama’a Na Jiangsu

2023-03-05 16:59:40 CMG Hausa

Yau Lahadi da yamma, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna da wakilan jama’a da suka fito daga lardin Jiangsu, kan rahoton aikin gwamnatin kasar da aka gabatar wa zama na farko na taron majalisar wakilan jama’ar kasar Sin karo na 14 . (Tasallah Yuan)