logo

HAUSA

Xi ya jagoranci taron shugabannin JKS don sauraron rahoton jirgin saman MU5735 da ya yi hadari

2022-03-31 20:06:00 CMG Hausa

Alhamis din nan ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana babban sakataren kwamitin kolin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, ya jagoranci taron zaunannen kwamitin hukumar siyasa ta kwamitin kolin JKS, don sauraron rahoton agajin gaggawa da aka samar na kamfanin jirgin saman China Eastern Airlines, mai lamba MU5735, da yi hadari a ranar 21 ga watan Maris, ya kuma halaka dukkan mutane 132 da ke cikinsa.(Ibrahim)