logo

HAUSA

’Yan wasan motsa jiki 96 na Sin za su halarci gasar Olympics ta nakasassu ta lokacin hunturu

2022-03-03 15:24:16 CRI

Yau Alhamis, ofishin yada labarai na gwamnatin kasar Sin, ya fidda takardar “raya harkokin motsa jiki ta nakasassu da kare ikonsu”. Cikin takardar, an ce, ’yan wasan motsa jiki 96, za su halarci gasar wasannin motsa jiki ta Olympics ta nakasassu a lokacin hunturu da za a bude a birnin Beijing. (Maryam)