in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Najeriya sun kara ceto 'yar makarantar Chibok da mayakan Boko Haram suka sace
2016-05-20 09:54:20 cri
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa, mayakanta sun yi nasarar kara ceto 'yar makarantar sakandaren Chibok da mayakan Boko Haram suka sace a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin kasar a cikin shekarar 2014.

Kakakin rundunar sojojin Najeriya kanar Usman Sani Kukasheka wand ya tabbatar da hakan cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai. Ya kuma ce nan gaba kadan zai yi karin haske a kai.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China