in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ruwan sama kamar da bakin kwarya sun lalata gidaje fiye 300 a kudancin Najeriya
2016-05-17 10:40:36 cri
Fiye da gidaje 300 suka lalace bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya a wannan mako a kudancin kasar Najeriya, in ji hukumomin wurin. Darekta janar na hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Cross River, John Inaku, ya bayyana cewa mutum guda aka tabbatar da ya mutu dalilin wannan lamari a halin yanzu. A kalla gidaje 72 ruwan saman suka lalata bakin a yankin Bansan, kana 228 a Irruan, in ji wannan jami'i. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China