in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya isa kasar Malaysia
2015-11-20 20:41:01 cri
Firaministan kasar Sin Mista Li Keqiang ya isa birnin Kuala Lumpur hedkwatar kasar Malaysia a daren ranar jumma'ar nan 20 ga wata don halartar jerin tarurukan tattaunawar hadin gwiwa tsakanin shugabannin kasashen gabashin Asiya tare kuma yin ziyarar aiki a kasar Malaysia.(Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China