in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dan wasan tseren Kenya ya zamo zakara a zagayen karshe a gasar Olympics
2014-08-24 20:18:47 cri
Dan wasan Kenya Gilbert Kwemoi Soet, ya zamo zakara a zagayen karshe na tseren mita 1500 na maza, a gasar Olympics ajin matasa da ke gudana a birnin Nanjing na nan kasar Sin.

Soet ya kaiga cimma wannan nasara ne a yau Lahadi, bayan da ya kammala gudun cikin mintuna uku da dakika 41 da dugo 99. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China