in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani Dan Najeriya ya lashe gasar kokowar Taekwondo na duniya a Belgium
2014-04-17 20:41:47 cri
Najeriya ta nuna matukar farin cikin ta game da nasarar da wani Dan kasar Uche Chukwumerije ya samu na zinariya a gasar kokowar Taekwondo na duniya da aka bude a kasar Belgium.

A cikin wata sanarwa da kamfanin dillancin labaran kasar Sin Xinhua ta samu,an ce Ministan wasannin na kasar Tammy Danagogo ya bayyana fatan wannan zinariya zai saka Dan wasan a cikin jerin fitattun 'yan wasannin 30 na 'yan kokowan taekwondo na duniya baki daya. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China