in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamfanin Sinohydro na kasar Sin ya bayar da kyautar kayan karatu ga daliban garin Zungeru na jihar Neja
2014-06-02 16:28:50 cri

Kamfanin Sinohydro na kasar Sin, wanda yanzu haka yake gina babbar tashar samar da wutar lantarki bisa karfin ruwa a garin Zungeru na jihar Neja dake arewacin Najeriya, ya shirya wani biki na bayar da kyautar kayayyakin karatu ga daliban garin Zungeru.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China