in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankin Standard Chartered reshen Najeriya ya shirya liyafar kara dankon zumunci tare da kamfanonin kasar Sin
2014-03-06 20:28:24 cri

 

 

Ranar Laraba 5 ga wata, a birnin Abuja, shahararren bankin nan mai suna Standard Chartered ya shirya wata liyafar kara dankon zumunta tare da kamfanonin kasar Sin dake Najeriya.

Wannan shi ne karo na farko da bankin Standard Chartered ya shirya irin wannan liyafa ga kamfanonin kasar Sin dake Abuja. A baya dai bankin ya shirya liyafar ce a birnin Lagos.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China