in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara bikin ranar Sinanci a MDD
2014-04-18 16:35:59 cri
Jiya Alhamis 17 ga wata, aka fara bikin ranar Sinanci a hedkwatar MDD dake birnin New York, inda aka shirya wasu nune-nunen fasahar rubuce-rubuce da zane-zane, al'adar shan ti da kuma wakoki da raye-raye irin na kasar Sin domin karrama wannan rana.

Wakilan kasar Sin dake MDD, da na wakilan karamin jakadancin kasar Sin dake birnin New York, da kuma wakilan kasa da kasa dake MDD da dai sauran ma'aikatan MDD kimanin mutane dari sun halarci bikin.

Tun shekarar 2010, MDD ta mai da ranar 20 ga watan Afrilu a matsayin ranar Sinanci ta MDD a hukunce, don ciyar da yin amfani da Sinanci cikin harkokin MDD gaba. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China