in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi tir da harin da aka kai wa hukumar MDD da ke Somalia
2013-06-20 17:03:05 cri
Ranar Alhamis 20 a wata, a nan Beijing, Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana cewa, kasar Sin ta yi tir da da babbar murya kan harin ta'addancin da aka kai wa hukumar Majalisar Dinkin Duniya da ma'aikatanta da ke kasar Somalia a ranar 19 ga wata. Kasar Sin za ta hada kai da kasashen duniya wajen ci gaba da yaki da duk wani irin nau'in ayyukan ta'addanci.(Tasallah)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China