|
 |
 |
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
(GMT+08:00)
2008-05-19 10:30:36
|
Jimlar kudaden da hukumar kudi ta kasar Sin ta ware don yin ceto da kau da bala'in girgizar kasa ta kai kudin Sin Yuan biliyan 5 da miliyan 782
cri
Ya zuwa ran 18 ga wannan wata da karfe 5 da yamma, jimlar kudaden da harkokin kudi na tsakiyar kasar Sin ta ware don yin ceto da kau da bala'in girgizar kasa ta kai kudin Sin RMB Yuan dalar biliyan 5 da miliyan 782.(Lami)
|
|
|