Rangadin sada zumunci da hadin gwiwa da shugaba Hu Jintao ya yi ya ratsa nahiyar Afirka 2007-02-11 Bayan da ya kammala ziyarar aiki a kasashe 8 na Afirka, shugaba Hu Jintao na kasar Sin tashi daga kasar Seychelles a ran 10 ga wata da dare bisa agogon wurin. Shugaba Hu ya bayyana cewa, ziyarar da ya kai wa kasashe 8 na Afirka ya ci cikakkiyar nasara...
|
Hu Jintao ya kawo karshen rangadinsa na sada zumunta da hadin guiwa a kasashen Afirka 8 2007-02-11 A ran 10 ga wata, a lokacin da shugaban kasar Sin Hu Jintao yake kawo karshen rangadinsa na sada zumunta da hadin guiwa a kasashen Afirka 8, wato Kamaru da Liberia da Sudan da Zambiya da Namibiya da Afirka da kudu da Mozambique da Seychells...
|
Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya fara ziyarar aiki a kasar Seychelles 2007-02-10 Bisa gayyatar da Mr James Alix Michel, shugaban Jamhuriyar Seychelles ya yi masa ne, Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin ya sauka birnin Victoria, hedkwatar kasar don fara yin ziyarar aiki...
|
Ziyarar shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao a Mozambique 2007-02-09 Shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya isa birnin Maputo hedkwatar kasar Mozambique a Jiya Alhamis domin yin ziyarar aiki bisa gayyatar da shugaba Armando Guebuza na wannan kasa ya yi masa. To, yanzu ga wani labarin da wakiliyarmu ta ruwaito mana...
|
Kasar Sin da Afirka sun samu ci gaba tare wajen wayewar kansu 2007-02-08 A ran 7 ga wata, Mr. Hu Jintao, shugaban kasar Sin wanda ke yin ziyarar aiki a Afirka ta kudu ya kai ziyara a tsohon wurin tarihin dan adam na Maropeng wanda aka shigar da shi cikin sunayen kayayyakin tarihi da na al'adun gargajiya na duniya...
|
A inganta hadin kan kasar Sin da Afrika don sa kaimi ga raya duniya mai jituwa 2007-02-07 Ran 7 ga wata, Mr Hu Jintao, shugaban kasar Sin wanda ke yin ziyarar aiki a kasar Afrika ta Kudu ya bayar da jawabi a Jami'ar Pretoria a karkashin lakabi haka "a inganta hadin kan kasar Sin da Afrika don sa kaimi...
|
Tattaunawa tsakanin shugaban kasar Sin da masu masana'antun kasar Sin da ke a Afrika 2007-02-07 Kafin shugaba Hu Jintao ya sauka kasar Afrika ta Kudu, ya halarci taron tattaunawa tare da wakilan masana'antun kasar Sin a kasashen Afrika da aka shirya a kasar Namibiya a ran 6 ga wata, inda ya bayar da jawabi mai muhimmanci. A cikin jawabinsa, shugaba Hu ya nuna cewa, makasudin ziyarar da yake yi yanzu a Afrika, shi ne domin nuna wa aminanmu na Afrika da gamayyar kasa da kasa cewa...
|
Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi ziyara a kasar Namibiya 2007-02-06 Yanzu ga wani rahoton musamman game da Rangadin sada zumunta da hadin guiwa da shugaban kasar Sin Hu Jintao ke yi a kasashen Afirka 8. Bisa gayyatar da takwaransa na kasar Namibiya Hifikepunye Pohamba ya yi masa ne...
|
An yaye kyallen da ke alamanta bude shiyyar farko ta hadin gwiwar tattalin arziki da ciniki tsakanin Sin da Zambiya 2007-02-05 A ran 4 ga wata a birnin Lusaka, hedkwatar kasar Zambiya an kafa shiyyar farko ta hadin gwiwar tattalin arziki da ciniki da kasar Sin ta kafa a Afirka wato shiyyar hadin gwiwa tsakanin Zambiya da kasar Sin wajen tattalin arziki da ciniki...
|
Shugaban kasar Sin ya yi shawarwari da takwaransa na kasar Zambia 2007-02-04 Jiya a birnin Lusaka, babban birnin kasar Zambia, shugaban kasar Sin, Mr.Hu Jintao wanda ke yin ziyarar aiki a kasar Zambia, ya yi shawarwari tare da takwaransa na kasar, Mr.Levy Patrick Mwanawasa, inda bangarorin biyu suka cimma...
|
Shugaba Hu Jintao ya ziyarci kamfanin sarrafa man fetur na Khartoum na Sudan 2007-02-03 Ran 2 ga wata da yamma bisa agogon wurin, shugaban kasar Sin Hu Jintao da ke ziyarar aiki a kasar Sudan ya ziyarci masana'antar sarrafa man fetur na Khartoum, a karkashin rakiyar takwaransa na kasar Sudan Omar Hassan Ahmed Al-Bashir...
|
Shugaba Hu Jintao ya gaida dakarun kiyaye zaman lafiya na kasar Sin a Liberia 2007-02-02 Aminai makaunata, ko kuna sane da cewa, shugaban kasar Sin Mr. Hu Jintao ya sauka birnin Monrovia, babban birnin kasar Liberia a jiya Alhamis domin yin ziyarar aiki na yini daya a wannan kasa. A lokacin ziyarar, Mr. Hu Jintao ya gaida sojoji da hafsoshin kasar Sin dake aiwatar da babbar dawainiyar wanzar da zaman lafiya a kasar Liberia.
|
Kasashen Sin da Sudan suna raya huldar abokantaka da hadin gwiwa a tsakaninsu daga dukan fannoni 2007-02-02 Kasar Sudan na daya daga cikin kasashen Afirka da na Larabawa da suka kulla dangantakar diplomasiyya a tsakaninsu da kasar Sin tun farko. Bayan da suka kulla huldar jakadanci a tsakaninsu yau shekaru 48 da suka wuce, har kullum jama'ar kasashen 2 suna amincewa da juna
|
Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi ziyara a kasar Kamaru 2007-02-01 A ran 31 ga watan Janairu, shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ke yin ziyara a kasar Kamaru ya halarci jerin aikace-aikace, ciki har da yin shawarwari da takwaransa Paul Biya na kasar Kamaru da kallon shirye-shiryen da masu fasahohin wasannin kwaikwayo na kasashen Sin da Kamaru suka nuna tare. Yanzu ga bayanin da wakiliyarmu ta aiko mana daga birnin Yaounde.
|
Jama'ar Sin da Afirka mu 'yan uwa ne 2007-01-31 Kasashen Sin da Afirka aminai ne, kuma 'yan uwa ne. Ana iya fahimtar irin wannan zumunci a tsakanin Sin da Afirka a ko ina a Afirka saboda ganin murmushin da ke kan fuskokin fararen hular Afirka da kuma sauye-sauyen da aka samu a zaman al'ummar kasashen Afirka.
|