Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-09 00:26:21    
An soma gasar Olympic ta Beijing

cri

Bala: Kungiyar wakilan kasar Sin mai masaukin gasar ta shiga filin wasa a karshe, kuma ta sami maraba sosai daga 'yan kallo a filin wasa. Daga Olympia na kasar Girka zuwa Babbar Ganuwa ta kasar Sin, daga wani al'adun gargajiya na kasashen yamma zuwa wani al'adun gargajiya daban na kasashen gabas, a karshe, jama'ar kasar Sin sun cimma burin da suka jira har shekaru 100.

Lubabatu: Mr. Xu Haifeng 'dan wasan harbe-harbe na kasar Sin wanda ya taba samun lambar zinariya ta farko ga kasar Sin a cikin wasannin Olympics ya nuna kyakkyawan fata ga 'yan wasa na kasashe dabam daban. "Muna fatan 'yan wasa na kasashe dabam daban da ke halartar gasar wasannin Olympics na Beijing za su sami sakamako mai kyau, kuma muna fatan Beijing zai kawatar da su sosai. Ko shakka babu, muna fatan 'yan wasa na kasar Sin za su sami kyakkyawan sakamako."

Lubabatu: Wasannin Olympics dandalin neman cimma burin 'yan wasa ne, kuma dandalin yada tunanin wasannin Olympics ne. Kamar maganar da Mr. Baron de Coubertin wanda ya zama uban wasannin Olympics na zammani ya yi, "Abu mafi muhimmanci na wasannin Olympics shi ne halarta, ba cimma nasara ba".

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13