logo

HAUSA

Najeriya na fatan shiga cikin tsarin BRICS

2024-10-24 12:12:46 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka! A halin yanzu, akwai karin kasashen dake fatan shiga cikin tsarin BRICS, kuma kasar Najeriya ta kasance daya daga cikin wadannan kasashe, domin tana fatan neman bunkasa kanta ta hanyar amfani da damammakin tattalin arziki da BRICS ke samar wa mambobinta, tare da habaka dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare.