logo

HAUSA

Yawan kunshin sakwannni da aka aika ya kai miliyan 729 a ranar 22 ga wata

2024-10-25 21:38:14 CMG Hausa

Masu kallonmu, barka da war haka! Alkaluman da babban gidan wayar kasar Sin ya fidda ya nuna cewa, a ranar 22 ga watan nan da muke ciki, adadin kunshin sakwanni da aka aika ya zarce miliyan dari 7, adadin da ya kai matsayin koli a tarihi.