logo

HAUSA

Manoman sassan kasar Sin sun fara aikin girbi na lokacin kaka

2024-09-30 10:05:54 CMG Hausa

A farkon lokacin kaka, manoma a sassan kasar Sin sun fara aikin girbin hatsi bisa taimakon injunan aikin gona na zamani.