An hada al’adun gargajiya da kuzarin zamani a kasuwar dare a birnin Luoyang na kasar Sin
2024-09-20 16:32:05 CRI
An hada al’adun gargajiya na kasar Sin da kuzarin zamani a kasuwar da ake budewa da dare a birnin Luoyang da ke tsakiyar kasar Sin, lamarin da ya sa kasuwar ta kara samun karbuwa daga masu sayayya. Bari mu duba batun ta shirinmu na yau.