Kwandon Baka:Iyali daga Najeriya a birnin Chengdu
2024-08-21 09:13:24 CMG Hausa
Ya koyi fasahar sarrafa butar shayi mai dogon baki daga wajen malaminsa na kasar Sin
Sakamakon fasahar
wannan yaro dan asalin Najeriya ya shahara a kasar Sin
Mene ne dalilin mahaifinsa na yanke shawarar zama a wani karamin gari na kasar Sin yau shekaru 20 da suka gabata?
A yanzu wacce irin rayuwa suke yi a garin?
Sai ku kasance da mu cikin Kwandon Baka na wannan karo don ganin wannan iyali daga Najeriya