logo

HAUSA

Ranar kiyaye muhalli ta kasar Sin: Ya dace mu tashi tsaye don kiyaye muhallin halittu

2024-08-16 09:35:59 CMG Hausa

Alhamis 15 ga watan Agusta, rana ce da kasar Sin ta kebe a matsayin ranar kiyaye muhalli ta kasa. A ’yan shekarun nan, Sin na himmatuwa ba tare da tsayawa ba a fannin kiyaye muhallin halittu, inda kuma jama’ar kasar ke daukar matakan zahiri don bada tasu gudummawa a wannan fanni.