logo

HAUSA

Ana kokarin gina karin hanyoyi a lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin

2024-07-08 16:16:23 CMG Hausa

 A kwanakin baya bayan nan ne manoman kauyen Abuluoha a yankin tuddai na lardin Sichuan dake kudu maso yammacin kasar Sin suka cimma burinsu na tuka mota kan hanyar da ta hada kauyensu da sauran sassan kasar. Bari mu ga karin haske kan batun a shirinmu na yau.