logo

HAUSA

Ana ingiza ci gaban masana’antar samar da furanni ta hanyar amfani da fasahar dijital a Beijing

2024-10-17 15:10:10 CMG Hausa

 A halin yanzu masana’antar samar da furanni a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin tana fuskantar manyan sauye-sauye, sakamakon kaddamar da fasahar dijital. Bari mu duba batun ta shirinmu na yau.