logo

HAUSA

UNICEF: Adadin yaran da suke karatu ta hanyar mahajojin komfuta ya kai 500 a Najeriya.

2023-10-21 14:56:08 CMG HAUSA

Asusun bunkasa ilimi na majalissar dinkin duniya UNICEF ya tabbatar dacewa yanzu haka adadin yara `yan makarata da suke samu ilimi ta amfani da mahajojin kofuta da wayoyin hannu ya kai 500 a Najeriya kuma akwai fatan adadin zai iya karuwa a shekarar badi.

Wakiliyar asusun a Najeriya Ms Cristian Munduate ceta tabbatar da hakan yayin wani taron manema labarai data gudanar a Kano dake arewacin Najeriya.

Daga tarayyar Najeriya wakilin mu Garba Abdullahi Bagwai ya aiko mana da rahoto.