Faransa za ta fara janye dakarunta daga Niger a wannan mako
2023-10-05 17:19:52 CMG
Rundunar sojin Faransa, ta bayyana a yau cewa, dakarunta za su fara janyewa daga Niger a cikin wannan makon.
Hedkwatar rundunar ta ce za a fara janye dakarun a wannan mako cikin tsari da aminci kuma bisa hadin gwiwar al’ummar Niger.