logo

HAUSA

Mohamed Bazoum ya kai kara gaban kotun CEDEAO domin a sake shi

2023-09-23 15:19:27 CMG HAUSA

Shugaban kasar Nijar Mohamed Bazoum da aka hambarar a ranar 26 ga watan Yulin 2023 ya ajiye wata bukata gaban kotun yammacin Afrika ta CEDEAO, inda a ciki yake allawadai da tsare shi ba bisa doka ba da kuma bayyana halin da yake ciki na rashin ’yancin kai da kawo cikin walwala.

Daga birnin Yamai, abokin aikinmu Mamane Ada ya aiko mana da wannan rahoto