logo

HAUSA

Shugaban kasar Zambia zai kawo ziyarar aiki a kasar Sin

2023-09-08 11:26:38 CMG Hausa

Yau Jumma’a, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, shugaban kasar Zambia Hakainde Hichilema zai kawo ziyarar aiki kasar Sin daga ranar 10 zuwa 16 ga watan Satumba bisa gayyatar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi masa. (Maryam)